An Kuma:Dakarun Yeman sun Kai sabon hari Ezra ela

An Kuma:Dakarun Yeman sun Kai sabon hari Ezra ela
Dakarun Yémén sun sake kai zazzafan harin kan wurare masu muhimmanci na kasar Ézr̃á élá da safiyar yau Lahadi.

Kakakin sojojin ƙasar ya ce, "mun samu nasarar kai hari kan muhimman wurare a tashar jiragen ruwa ta Umm al-Rashrash (Eilat) inda Ézr̃á élá  da makamai masu linzami da dama.

Bayan haka kuma dakrun sun sake kai hari kan wani jirgin ruwa na Ámúr̃ká da na Ézr̃á élá a cikin tekun Bahar Maliya, bayan harin baya-bayan nan da gwamnatin kasar ta kai kan kasar ta Yémmén.

Almujtaba Abubakar

No comments:

Powered by Blogger.