Da dumi-duminsa Daren jiya:Yadda Hizbullahi suka lalata Barikin Gollan na Isra'ila da kimarsa ya Kai Dala Biliyan 14 a Jiya.Daga Bilya Hamza Dass

Da dumi-duminsa Daren jiya:Yadda Hizbullahi suka lalata Barikin Gollan na Isra'ila da kimarsa ya Kai Dala Biliyan 14 a Jiya.
Daga Bilya Hamza Dass 




Babu wata na'urar Lissafi da zata lissafa Asarar da Isra'ila tayi daren jiya, —Dr. Philip Hack 

Daren jiya Alhamdulillah a cikin watan nan daren jiya baida tamka, HZBL sun tashi baban barikin Sojin Isra'ila dake Gollan Arewacin Isra'ila, kwana 4 kenan da suka wuce aka cika barikin da Makamai wanda ƴan Jarida sunce darajar su ta kai Dala Biliyan 14.

Wannan barikin da shi zasu fara amfani suna kai hari Bodar Lebanon da kuma sassa daban-daban a cikin Gaza. Yanzu wajan da shi da Makaman ciki na Biliyoyin Dala da kuma Ma'aikatan wajan, masu tsaro da masu sarrafa makaman sun zama Tok@

Yayin harin wamda ya fara da misalin karfe 2 na dare, anga walkiyar Rokoki suna tafiya kamar haske na gudu a sama, Fiuuu, Fiuuu  Fiuuu, kuma rahoton farko da na biyu duka sunce shirin yayi nasara ɗari bisa ɗari. Yayi nasarar kaucewa duk wata na'urar kariya kuma ya daki inda ya tafi, sannan ya lalata komai da ke cikin Barikin.

Masu sharhi sunce wannan bazata ce da babu wanda yayi tsammani, abune me sauƙi ya zama Isra'ila ta zargi wasu a cikin jami'an da baiwa abokan gaba rahotannin sirri.

To, ya labarin Rayuwar Ɓerayen Sojojin I$raila nawa sukayi mushe? Rahoto na biyu yace, akwai masu gadi da masu sarrafa makamai sama da 68 a wajan, wanda duka Sojoji da suka samu kwarewa! Suma sun tafi. Ƴan kwament suna can Twitter suna sharholiya.

Wannan shi ne yaƙin Maza, ba k@she yara da Mata da jama'ar gari ba. Da rusa Asibiti, Makaranta da Mafakar Jama'ar gari ba. Dr. Philip Hack, yace babu wata Na'urar Lissafi da zata lissafa asarar da Isra'ila tayi daren jiya.

—Bilya Hamza Dass

No comments:

Powered by Blogger.